Hukumar Kashe Gobara ta Jihar Kano ta tabbatar da mutuwar wani yaro mai kimanin shekara huɗu mai suna Abubakar Sani, sakamakon gobarar da ta tashi a...
Daga Ibraheem El-Tafseer Hukumomin yankin Valparaíso na ƙasar Chile sun ce aƙalla mutane 51 ne suka mutu sakamakon gobarar dajin da ta tashi a yankin. Shugaban...
An samu gagarumar fashewar a wata cibiyar sayar da gas na girki a Nairobi, babban birnin Kenya inda aƙalla mutum biyu suka mutu kuma mutum 300...
Daga Sani Gazas Chinade, Damaturu Gwamnan jihar Yobe, Hon. Mai Mala Buni ya bayar da gudunmuwar N100m ga waɗanda gobara a kasuwar waya ta Damaturu ta shafa....
Daga Ibraheem El-Tafseer An wayi gari a birnin Damaturu, fadar gwamnatin jihar Yobe da mummunar gobara wadda ta lanƙwame miliyoyin nairori a babbar kasuwar waya da...
Wata gobara ta ƙone buhunan amfanin gona 1,900 na miliyoyin naira da ta tashi a babbar kasuwar hatsin nan da ke ƙaramar hukumar Gombi ta Jihar...
Aƙalla shaguna 100 ne suka ƙone a wata gobarar da ta tashi a tsakar dare a kasuwar fanteka da ke garin Kaduna. Gobarar ta tashi ne...
Wani magidanci mai suna Shu’aibu Ahmad mazaunin unguwar Tudun Wada Brigate a ƙaramar hukumar Nassarawa a birnin Kano, ya rasa ransa tare da matarsa Binta da...
Wata fashewa daga wata ma’adanar mai da ake zargin ba bisa ka’ida ba a Kano a ranar Litinin, 8 ga watan Janairu, ya kashe mutum ɗaya,...
Ɗaruruwan ’yan kasuwa ne suka yi asarar ƙadarori na miliyoyin naira a wata gobara da ta tashi a kasuwar garin Gwarzo da ke ƙaramar hukumar Gwarzo...