HomeSiyasa

Category: Siyasa

Obi ya bukaci Tinubu ya...

Dan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar NDC,...

ADC ta fitar da jadawalin...

Jam’iyyar ADC ta sanar da jadawalin gudanar...

Obi ya bukaci Tinubu ya dakatar da shirin kafa ‘yasandan jihohi sai bayan zaɓen 2027

Dan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar NDC, Peter Obi, ya buƙaci Shugaba Bola Tinubu da ya dakatar da aiwatar da tsarin kafa ‘yansandan jihohi har sai bayan babban zaɓen shekarar 2027. Obi ya bayyana haka ne bayan majalisar dokoki ta ƙasa ta amince da kudirin kafa ‘yansandan jihohi domin inganta tsaro da rage nauyin rundunar ‘yansandan ƙasa. A cikin wata sanarwa da ya wallafa a shafinsa na X, Obi ya ce duk da cewa kafa ‘yansandan jihohi mataki ne mai kyau, akwai fargabar cewa tsarin na iya zama abin amfani na...

Obi ya bukaci...

Dan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar NDC, Peter Obi, ya buƙaci Shugaba Bola Tinubu da ya dakatar da aiwatar da tsarin kafa ‘yansandan jihohi...

ADC ta fitar...

Jam’iyyar ADC ta sanar da jadawalin gudanar da tarukan zaben shugabanni na kasa baki daya gabanin babban taron jam’iyyar na kasa da za a...
spot_img

Create a website from scratch

With Newspaper Theme you can drag and drop elements onto a page and customize them to perfection. Try it out today and create the perfect site to express yourself!