HomeLabari

Category: Labari

Allah Ya yiwa fitaccen ɗan...

Allah Ya yiwa fitaccen ɗan wasan Barkwanci,...

‘Yar shekaru 24, ta zama...

'Yar shekaru 24, ta zama ɗaliba ta...

Allah Ya yiwa fitaccen ɗan wasan Barkwanci, Sani Tumbeleƙe rasuwa

Allah Ya yiwa fitaccen ɗan wasan Barkwanci, Sani Tumbeleƙe rasuwa Rahotanni daga Asibitin Koyarwa na Barau Dikko da ke Kaduna, ya bayyana cewa fitaccen wasan Barkwanci nan Sani Gwarzo Tumbeleƙe rasuwa. Ku kuma karanta: ‘Yar shekaru 24, ta zama ɗaliba ta farko da ta kammala karatun Digiri a fannin Shari’a da sakamako mafi daraja Zuwa haɗa wannan rahoto ba a sanar da lokacin jana'iza ba. Cikakken rahoto yana tafe.

Allah Ya yiwa...

Allah Ya yiwa fitaccen ɗan wasan Barkwanci, Sani Tumbeleƙe rasuwa Rahotanni daga Asibitin Koyarwa na Barau Dikko da ke Kaduna, ya bayyana cewa fitaccen wasan...

‘Yar shekaru 24,...

'Yar shekaru 24, ta zama ɗaliba ta farko da ta kammala karatun Digiri a fannin Shari'a da sakamako mafi daraja Wata matashiya mai shekaru 24,...

An yi jana’izar...

An yi jana'izar 'yan Shi'a 5 da suka rasu a hatsarin mota a hanyar Tattakin Arba'een a Abuja 'Yan'uwa Musulmi, Almajiran Shaikh Ibraheem Zakzaky (H),...

Miliyoyin ‘Yan’uwa Musulmi...

Miliyoyin 'Yan'uwa Musulmi A Nijeriya Sun Fara Tattakin Arba'een Domin Tunawa da Imam Husaini (AS) Miliyoyin 'yan'uwa Musulmi na Harkar Musulunci ƙarƙashin jagorancin, Sheikh Ibraheem...

‘Yansanda a Katsina...

'Yansanda a Katsina sun kama magidancin da ya kashe 'yarsa, don ta ƙi amincewa da mijin da ya zaɓa mata Rundunar 'yan sandan ta bayyana...

Kotu a Kano...

Kotu a Kano ta yanke wa Amarya hukuncin kisa kan kashe Angonta bayan kwana 9 da aure Babbar kotun jihar Kano da ke zamanta a...

‘Yan bindiga sun...

'Yan bindiga sun sace alƙalin babbar kotun jihar Kebbi Rahotanni daga jihar Kebbi da ke Arewa maso Yammacin Najeriya na cewa, 'yan bindiga sun sun...

An yi jana’izar...

An yi jana'izar mataimakiyar shugabar Mata ta Jam'iyyar APC, Hajiya Mairiga Jihar Yobe ta shiga cikin makoki bayan rasuwar Hajiya Fatima Mairiga, fitacciyar mataimakiyar shugabar...

Mataimakiyar Shugabar Mata...

Mataimakiyar Shugabar Mata ta Jam'iyyar APC a Yobe, Hajiya Fatima Mairiga ta rasu Mataimakiyar Shugabar Mata ta Jam'iyyar APC a Jihar Yobe, Hajiya Fatima Umar...
spot_img

Create a website from scratch

With Newspaper Theme you can drag and drop elements onto a page and customize them to perfection. Try it out today and create the perfect site to express yourself!