HomeKotu

Category: Kotu

Kotu a Kano ta Aike...

Babbar Kotun Shari’ar Musulunci da ke Ƙofar...

Kotu ta soke rajistar jam’iyyar...

Babbar kotun tarayya da ke Lokoja a...

Kotu a Kano ta Aike Wa Da Malam Lawan Triumph Sammaci kan Zargin Wa’azin Tunzura Jama’a

Babbar Kotun Shari’ar Musulunci da ke Ƙofar Kudu a Kano ta aikewa Malam Lawan Triumph sammaci domin ya bayyana a gabanta kan zargin yin kalaman da ka iya tunzura al’umma. Ku Kuma Karanta: ‘Yansanda da Sojoji sun hana tsoffin Sojoji Zanga-zanga a ma’aikatar tsaro Alƙali Ibrahim Sarki Yola ne ya bayar da sammacin, bayan wasu ƙungiyoyin addinin Musulunci ƙarƙashin jagorancin Muhammad Al-Bakary Mikail sun shigar da ƙara a kansa. Ana sa ran Malam Lawan Triumph zai bayyana a gaban kotun domin amsa ƙarar.

Kotu a Kano...

Babbar Kotun Shari’ar Musulunci da ke Ƙofar Kudu a Kano ta aikewa Malam Lawan Triumph sammaci domin ya bayyana a gabanta kan zargin yin...

Kotu ta soke...

Babbar kotun tarayya da ke Lokoja a jihar Kogi ta soke hukuncin da ta yanke a baya wanda ya umarci hukumar zabe mai zaman...
spot_img

Create a website from scratch

With Newspaper Theme you can drag and drop elements onto a page and customize them to perfection. Try it out today and create the perfect site to express yourself!