HomeKasashen waje

Category: Kasashen waje

Alaƙa tsakanin Isra’ila da Qatar...

Alaƙa tsakanin Isra’ila da Qatar na ƙara...

Amurka ta bayyana mutane 5...

Amurka ta bayyana mutane 5 da suka...

Alaƙa tsakanin Isra’ila da Qatar na ƙara tsami: Isra’ila ta haramta fitar da kayayyakin masana’antun sojinta zuwa Qatar

Alaƙa tsakanin Isra’ila da Qatar na ƙara tsami: Isra'ila ta haramta fitar da kayayyakin masana’antun sojinta zuwa Qatar Rahotanni daga Isra’ila sun ce gwamnatin ƙasar ta ɗauki matakin hana fitar da duk wani samfurin da ya shafi masana’antun sojojinta zuwa Qatar, a wani sabon mataki da zai iya ƙara tsananta dangantaka tsakanin bangarorin. A cewar Tashar Channel 13 ta Isra’ila, an yanke shawarar dakatar da duk wani nau’in fitar da kayayyakin da ke da alaƙa da masana’antun tsaro da na soji na Isra’ila zuwa Qatar. Rahoton bai bayyana cikakken jerin kayayyakin da...

Alaƙa tsakanin Isra’ila...

Alaƙa tsakanin Isra’ila da Qatar na ƙara tsami: Isra'ila ta haramta fitar da kayayyakin masana’antun sojinta zuwa Qatar Rahotanni daga Isra’ila sun ce gwamnatin ƙasar...

Amurka ta bayyana...

Amurka ta bayyana mutane 5 da suka kai hare-hare ta intanet a kan muhimman cibiyoyin ta Gwamnatin Amurka ta fitar da wata sanarwa mai cike...

Muna kare ku...

Muna Kare Ku Daga Rasha, Amma Kun Ƙi Taimaka Mana Kan Iran - Trump ga Turai Shugaban Amurka, Donald Trump, ya nuna takaicinsa kan abin...

Faransa ta dakatar...

Faransa ta dakatar da aiki a tashoshin nukiliya uku saboda tsananin zafi Gwamnatin Faransa ta dakatar da aikin tashoshin samar da wutar lantarki na nukiliya...

Idan ma Netanyahu...

Rundunar Sojojin Juyin-Juya-hali ta Iran (IRGC) ta ci alwashin hallaka Firaministan Isra'ila, Benjamin Netanyahu. Daily Trust ta rawaito cewa a wani sako da ta wallafa...
spot_img

Create a website from scratch

With Newspaper Theme you can drag and drop elements onto a page and customize them to perfection. Try it out today and create the perfect site to express yourself!