Online bahislerde yeniliğin ve kazancın buluşma noktası bettilt olmuştur.

Adres güncellemeleriyle sorunsuz bağlantı sağlayan bettilt önemlidir.

Dijital ortamda eğlencenin en güvenilir adresi bettilt oluyor.

Bahis sektöründe kullanıcıların %61’i canlı bahisleri tercih ederken, bettilt giriş bu segmentte yüksek oranları ve hızlı işlem avantajıyla öne çıkmaktadır.

Futbol, basketbol ve daha pek çok spor dalında kupon yapmak için bahsegel bölümü tercih ediliyor.

Mobil deneyimini geliştiren bettilt sistemi oldukça popüler.

HomeFasahaFaransa ta dakatar...

Faransa ta dakatar da aiki a tashoshin nukiliya uku saboda tsananin zafi

Faransa ta dakatar da aiki a tashoshin nukiliya uku saboda tsananin zafi

Gwamnatin Faransa ta dakatar da aikin tashoshin samar da wutar lantarki na nukiliya guda uku, tare da rage yawan wutar da wasu takwas ke samarwa sakamakon tsananin zafin da ƙasar ke fama da shi.

Kamfanin samar da wutar lantarki na EDF ya ce an ɗauki matakin ne domin bin dokokin kare muhalli, waɗanda suka haramta sakin ruwan da ya yi zafi daga tashoshin nukiliya zuwa koguna da tuni zafinsu ya ƙaru saboda yanayin zafi.

Ma’aikatar tattalin arzikin Faransa ta kuma ba da izinin wucin gadi ga tashar Bugey ta ci gaba da sakin ruwan sanyaya zuwa kogin Rhone har zuwa 20 ga Yuli domin tabbatar da dorewar samar da wutar lantarki.

Wannan ne karo na biyu cikin ‘yan makonnin nan da Faransa ke rage samar da wutar nukiliya saboda tsananin zafi. A halin yanzu ƙasar na fuskantar guguwar zafi ta uku tun watan Mayu, inda sama da mutane miliyan 25 suka shiga cikin yanayin da ake hasashen zafin zai kai digiri 41 na Celsius.

Tsananin zafin ya janyo rufe wasu wuraren yawon buɗe ido da wuri, tare da ƙara haɗarin gobarar daji da mace-macen nutsewa a sassa daban-daban na ƙasar.

Get notified whenever we post something new!

spot_img

Create a website from scratch

Just drag and drop elements in a page to get started with Newspaper Theme.

Continue reading

Kotu a Kano ta Aike Wa Da Malam Lawan Triumph Sammaci kan Zargin Wa’azin Tunzura Jama’a

Babbar Kotun Shari’ar Musulunci da ke Ƙofar Kudu a Kano ta aikewa Malam Lawan Triumph sammaci domin ya bayyana a gabanta kan zargin yin kalaman da ka iya tunzura al’umma. Ku Kuma Karanta: ‘Yansanda da Sojoji sun hana tsoffin Sojoji...

Babban Malami a FCE Potiskum, Dakta Mamuda ya rasu, yana da shekaru 62

Babban Malami a FCE Potiskum, Dakta Mamuda ya rasu, yana da shekaru 62 Al'ummar garin Potiskum sun shiga cikin makoki da juyayi na rasuwar Dakta Abdullahi Mamuda, Babban Malami a Kwalejin Ilimi ta Tarayya (FCET), Potiskum. Dakta Mamuda ya rasu a...

‘Yansanda da Sojoji sun hana tsoffin Sojoji Zanga-zanga a ma’aikatar tsaro

'Yansanda da Sojoji sun hana tsoffin Sojoji Zanga-zanga a ma’aikatar tsaro ‘Yan sanda da sojoji sun tare tsoffin jami’an tsaro da suka yi ƙoƙarin gudanar da zanga-zanga a Ma’aikatar Tsaro kan batun rashin biyan wasu kuɗaɗen gyaran fansho da suke...

Enjoy exclusive access to all of our content

Get an online subscription and you can unlock any article you come across.