HomeAl'adu

Category: Al'adu

Yadda aka yi bikin al’adu...

Yadda aka yi bikin al’adu na ABUSRC...

Yadda aka yi bikin al’adu na ABUSRC a ABU Zariya

Yadda aka yi bikin al’adu na ABUSRC a ABU Zariya Daga Idris Umar, Zariya Majalisar Wakilan Ɗalibai ta Jami’ar Ahmadu Bello (ABUSRC) ta fara bikin al’adunta, inda aka fara da gasar girke-girke tsakanin ɗalibai daga jihohi da kabilu daban-daban. An gudanar da bikin ne ƙarƙashin taken “Haɗin Kai a Cikin Bambance-bambance: Bikin Gadonmu, Ƙarfafa Makomarmu.” Bikin na kwanaki huɗu ya haɗa ɗalibai da ke wakiltar jihohi da suka haɗa da Adamawa, Bauchi, Imo, Edo, Nasarawa, Kwara, Jigawa, Borno, Akwa Ibom, Plateau da sauran jihohi. Ku kuma karanta: Cikin Ruwan Sama, Islamiyyoyi sama da 700...

Yadda aka yi...

Yadda aka yi bikin al’adu na ABUSRC a ABU Zariya Daga Idris Umar, Zariya Majalisar Wakilan Ɗalibai ta Jami’ar Ahmadu Bello (ABUSRC) ta fara bikin al’adunta,...
spot_img

Create a website from scratch

With Newspaper Theme you can drag and drop elements onto a page and customize them to perfection. Try it out today and create the perfect site to express yourself!