Ibraheem El-Tafseer

written articles

Kotu a Kano ta Aike Wa Da Malam Lawan Triumph Sammaci kan Zargin Wa’azin Tunzura Jama’a

Babbar Kotun Shari’ar Musulunci da ke Ƙofar Kudu a Kano ta aikewa Malam Lawan Triumph sammaci domin ya bayyana a gabanta kan zargin yin...

Babban Malami a FCE Potiskum, Dakta Mamuda ya rasu, yana da shekaru 62

Babban Malami a FCE Potiskum, Dakta Mamuda ya rasu, yana da shekaru 62 Al'ummar garin Potiskum sun shiga cikin makoki da juyayi na rasuwar Dakta...

‘Yansanda da Sojoji sun hana tsoffin Sojoji Zanga-zanga a ma’aikatar tsaro

'Yansanda da Sojoji sun hana tsoffin Sojoji Zanga-zanga a ma’aikatar tsaro ‘Yan sanda da sojoji sun tare tsoffin jami’an tsaro da suka yi ƙoƙarin gudanar...

Alaƙa tsakanin Isra’ila da Qatar na ƙara tsami: Isra’ila ta haramta fitar da kayayyakin masana’antun sojinta zuwa Qatar

Alaƙa tsakanin Isra’ila da Qatar na ƙara tsami: Isra'ila ta haramta fitar da kayayyakin masana’antun sojinta zuwa Qatar Rahotanni daga Isra’ila sun ce gwamnatin ƙasar...

Amurka ta bayyana mutane 5 da suka kai hare-hare ta intanet a kan muhimman cibiyoyin ta

Amurka ta bayyana mutane 5 da suka kai hare-hare ta intanet a kan muhimman cibiyoyin ta Gwamnatin Amurka ta fitar da wata sanarwa mai cike...

Ana zargin Trump da sace Almakashi na zinare a ziyarar da ya kai na bude gidan tarihi na Roosevelt

Ana zargin Trump da sace Almakashi na zinare a ziyarar da ya kai na bude gidan tarihi na Roosevelt Wani labari mai ban mamaki da...

Ronaldo zai yi bankwana da taka leda

Ronaldo Zai Yi Bankwana da Taka Leda Shahararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa na Portugal, kuma Shugaban duk ‘yan wasan Duniya Cristiano Ronaldo, ya bayyana cewa...

Muna kare ku daga Rasha, amma kun ƙi taimaka mana kan Iran – Trump ga Turai

Muna Kare Ku Daga Rasha, Amma Kun Ƙi Taimaka Mana Kan Iran - Trump ga Turai Shugaban Amurka, Donald Trump, ya nuna takaicinsa kan abin...

BIZ Sister Kano Ta Gudanar da Taron Ƙarfafa Mata Kan Harkokin Kasuwanci

BIZ Sister Kano Ta Gudanar da Taron Ƙarfafa Mata Kan Harkokin Kasuwanci Daga Shafaatu Dauda Kano Ƙungiyar Matasan Mata ‘Yan Kasuwa reshen Jihar Kano, BIZ Sister...

Al’ummar Unguwar Kurna da ke Kano Sun Koka Kan Rashin Hanya

Al’ummar Unguwar Kurna da ke Kano Sun Koka Kan Rashin Hanya Daga Shafaatu Dauda Mazauna yankin Anguwar Kurna Karshen Kwalta zuwa Kurna Tudu dake Karamar Hukumar...

Explore more

spot_img

Create a website from scratch

With Newspaper Theme you can drag and drop elements onto a page and customize them to perfection. Try it out today and create the perfect site to express yourself!