Online bahislerde yeniliğin ve kazancın buluşma noktası bettilt olmuştur.

Adres güncellemeleriyle sorunsuz bağlantı sağlayan bettilt önemlidir.

Dijital ortamda eğlencenin en güvenilir adresi bettilt oluyor.

Bahis sektöründe kullanıcıların %61’i canlı bahisleri tercih ederken, bettilt giriş bu segmentte yüksek oranları ve hızlı işlem avantajıyla öne çıkmaktadır.

Futbol, basketbol ve daha pek çok spor dalında kupon yapmak için bahsegel bölümü tercih ediliyor.

Mobil deneyimini geliştiren bettilt sistemi oldukça popüler.

HomeKotuKotu a Kano...

Kotu a Kano ta Aike Wa Da Malam Lawan Triumph Sammaci kan Zargin Wa’azin Tunzura Jama’a

Babbar Kotun Shari’ar Musulunci da ke Ƙofar Kudu a Kano ta aikewa Malam Lawan Triumph sammaci domin ya bayyana a gabanta kan zargin yin kalaman da ka iya tunzura al’umma.

Ku Kuma Karanta: ‘Yansanda da Sojoji sun hana tsoffin Sojoji Zanga-zanga a ma’aikatar tsaro

Alƙali Ibrahim Sarki Yola ne ya bayar da sammacin, bayan wasu ƙungiyoyin addinin Musulunci ƙarƙashin jagorancin Muhammad Al-Bakary Mikail sun shigar da ƙara a kansa.

Ana sa ran Malam Lawan Triumph zai bayyana a gaban kotun domin amsa ƙarar.

Get notified whenever we post something new!

spot_img

Create a website from scratch

Just drag and drop elements in a page to get started with Newspaper Theme.

Continue reading

Babban Malami a FCE Potiskum, Dakta Mamuda ya rasu, yana da shekaru 62

Babban Malami a FCE Potiskum, Dakta Mamuda ya rasu, yana da shekaru 62 Al'ummar garin Potiskum sun shiga cikin makoki da juyayi na rasuwar Dakta Abdullahi Mamuda, Babban Malami a Kwalejin Ilimi ta Tarayya (FCET), Potiskum. Dakta Mamuda ya rasu a...

‘Yansanda da Sojoji sun hana tsoffin Sojoji Zanga-zanga a ma’aikatar tsaro

'Yansanda da Sojoji sun hana tsoffin Sojoji Zanga-zanga a ma’aikatar tsaro ‘Yan sanda da sojoji sun tare tsoffin jami’an tsaro da suka yi ƙoƙarin gudanar da zanga-zanga a Ma’aikatar Tsaro kan batun rashin biyan wasu kuɗaɗen gyaran fansho da suke...

Alaƙa tsakanin Isra’ila da Qatar na ƙara tsami: Isra’ila ta haramta fitar da kayayyakin masana’antun sojinta zuwa Qatar

Alaƙa tsakanin Isra’ila da Qatar na ƙara tsami: Isra'ila ta haramta fitar da kayayyakin masana’antun sojinta zuwa Qatar Rahotanni daga Isra’ila sun ce gwamnatin ƙasar ta ɗauki matakin hana fitar da duk wani samfurin da ya shafi masana’antun sojojinta zuwa...

Enjoy exclusive access to all of our content

Get an online subscription and you can unlock any article you come across.