HomeKisan Kai

Category: Kisan Kai

Kotu a Kano ta yanke...

Kotu a Kano ta yanke wa Amarya...

Kotu a Kano ta yanke wa Amarya hukuncin kisa kan kashe Angonta bayan kwana 9 da aure

Kotu a Kano ta yanke wa Amarya hukuncin kisa kan kashe Angonta bayan kwana 9 da aure Babbar kotun jihar Kano da ke zamanta a Miller Road, ƙarƙashin jagorancin Mai Shari'a Maryam Sabo, ta yanke wa Saudat Idris hukuncin kisa ta hanyar rataya bayan an same ta da laifin kashe mijinta, Salisu Idris, kwanaki tara kacal da ɗaura aurensu. A lokcin yanke hukuncin, Mai Shari'a Maryam Sabo ta bayyana cewa kotun ta gamsu da hujjoji da shaidun da masu gabatar da ƙara suka gabatar. Ta ce lauyan gwamnati, Barista Lamido Abba...

Kotu a Kano...

Kotu a Kano ta yanke wa Amarya hukuncin kisa kan kashe Angonta bayan kwana 9 da aure Babbar kotun jihar Kano da ke zamanta a...
spot_img

Create a website from scratch

With Newspaper Theme you can drag and drop elements onto a page and customize them to perfection. Try it out today and create the perfect site to express yourself!