Gobara ta tashi a hukumar shari’a ta jihar Kano inda ta ƙone wani ɓangare kurmus. Aminiya ta rawaito cewa duka ofisoshin da ke ɓangaren da gobarar...
Ƙananan yara biyu sun rasu gidaje 1,113 sun ƙone a sakamakon gobarar da ta tashi a ranar Laraba a sansanin ’yan gudun hijira da ke yankin...
Babbar kasuwar Gamboru ta yi gobara bayan wata biyar da wata gobara ta laƙume ɓangaren kasuwar. Gobara ta tashi da tsakar dare a babbar kasuwar Gamboru...
Wani ɓangaren ginin ofishin jakadancin ƙasar Kanada a Najeriya ya kama da wuta rigi-rigi a babban birnin tarayya Abuja ranar Litinin, 6 ga watan Nuwamba. Jaridar...
Wata gobara ta ƙone kaya na dubban Nairori a wasu shaguna da ke gefen masallacin Ƙofar Fadar Sarkin Zazzau da ke Zariya a Jihar Kaduna. Masu...
Wata babbar gobara ta tashi a hedikwatar ‘yan sanda a birnin Ismailia na ƙasar Masar a ranar Litinin, 2 ga watan Oktoba, inda ta raunata aƙalla...
A halin yanzu an samu tashin gobara a kotun ƙoli da ke babban birnin tarayya Abuja. Har zuwa lokacin gabatar da wannan rahoto ba a san...
A ƙalla mutane 34 ne suka mutu a garin Seme Podji da ke kan iyaka a jamhuriyar Benin, a lokacin da wata rumbun ajiyar man da...
Wata gobarar dajin da ta shafe kwanaki tara tana ci a gandun dajin Dadia da ke arewa maso gabashin ƙasar Girka, wani babban wurin tsugunar da...
Wata gobara da ta tashi a daren ranar asabar da ta gabata ta ƙone kayayyakin fata da kayan aiki da injina da aka ƙiyasta sama da...