Gwamnatin tarayya ta umurci dukkan shugabannin manyan asibitocin gwamnatin tarayya da su sayi allura da su riƙa amfani da allura...
Daga Aisha Musa Auyo Dental floss dai wani zare ne siriri na roba da ake sawa a tsakanin haƙora don cire abincin da ya maƙale a...
Daga Ibraheem El-Tafseer Gwamnatin jihar Yobe ta ce cutar sanƙarau ta kashe mutum 85 tsakanin Janairu da Afrilu sakamakon ɓarkewar cutar a jihar. Kwamishinan lafiya na...
Hukumomi sun ce tsakanin likitocin 15,000 zuwa 16,000 ne suka yi ƙaura a cikin shekaru biyar da suka gabata. Hakan ya bar ƙasar da ta fi...
Hukumar Yaƙi Da Yaɗuwar Cututtuka Ta Najeriya NCDC ta tabbatar da ɓullar wata baƙuwar cuta a Jihar Sokoto. Babban daraktan hukumar, Dakta Jide Idris, ya ce...
Hukumar NAFDAC da ke sanya idanu kan ingancin abinci da magunguna a Najeriya ta haramta amfani da maganin tari na yara na kamfanin Johnson & Johnson...
Hukumar Lafiya ta Duniya WHO ta sanar da cewa cutar amai da gudawa ta kwalara na da alaƙa mai ƙarfi da matsalolin sauyin yanayi. Dakta Kate...
Gemu ga ’ya mace na ɗaya daga cikin abubuwan da ke bata fuska da kuma kwalliyarta. Domin yana ɓata mata adonta. Sai a ga duk hoda...
An bayyana cewar ya zuwa yanzu aƙalla mutum 564 sun samu waraka daga cutar Sanƙarau da aka samu barkewar ta a Jihar Yobe. An sanu ɓullar...
Masana kimiyya na ƙasar Turkiyya sun gano wata ƙawayar halitta wadda ke taka muhimmiyar rawa wurin jawo tsananin ciwon ƙoda a yara, wanda hakan ya taimaka...