Yanzu yanzu; Rasuwar daraktan izzar so, Nura Waye

0
258

Kannywood tayi babban rashi, Allah Ya yiwa daraktan fitaccen fin din Kannywood na YouTube, “Izzar So”, Nura Mustapha Waye, rasuwa.

Rahotanni sun nuna cewa har daren jiya ya kasance cikin qoshin lafiya.

Za a yi jana’izar sa a yau, a birnin Kano na Najeriya. Ya bar mata daya, da ‘ya’ya.

Leave a Reply