No menu items!

Sample Page Title

Date:

Matar tsohon shugaban Amurka Donald Trump, Ivana, ta rasu tana da shekaru 73, kamar yadda danginta suka tabbatar. An tsinci gawar Ivana a cikin gidanta na Manhattan ranar Alhamis, danginta sun shaida wa ABC News.

Iyalan Trump sun fitar da wata sanarwa da ke tabbatar da mutuwar ta. Sanarwar ta kara da cewa “A cikin tsananin baƙin ciki ne muke sanar da rasuwar mahaifiyarmu abar kauna, Ivana Trump.”

“Mahaifiyarmu mace ce mai ban sha’awa – mai ƙarfi a cikin kasuwanci, ƙwararriyar ‘yar wasa a duniya, kyakkyawa mai haske, kuma uwa da abokiya mai kulawa. Ivana Trump ta kasance mai juriya.

“Ta koya wa ‘ya’yanta dagiya da ƙwazo, tausayi da azama.Mahaifiyarta, da ’ya’yanta uku, da jikoki goma za su yi kewarta sosai.”

Leave a Reply

Share post:

Subscribe

Popular

More like this
Related

Sojoji sun kama wasu ’yansanda bisa ƙin bin umarnin Tinubu na janyewa daga gadin manyan mutane

Sojoji sun kama wasu ’yansanda bisa ƙin bin umarnin...

Tsohon shugaban Alƙalan Najeriya, Ibrahim Tanko, ya rasu a Saudiyya 

Tsohon shugaban Alƙalan Najeriya, Ibrahim Tanko, ya rasu a...

Matashi ya yanke maƙogwaron ladanin wani masallaci a Kano

Matashi ya yanke maƙogwaron ladanin wani masallaci a Kano Daga...