Daga Maryam Umar Abdullahi Rundunar ‘yansandan Najeriya ta ce ta kama wasu mata guda uku da ake zargin suna da hannu wajen shirya zanga-zangar tsadar rayuwa...
Daga Maryam Umar Abdullahi A cewar mataimakin Shugaban Najeriyar ƙaddamar da jiragen na cikin ƙudurorin gwamnatin tarayya na yaƙar matsalar tsaron da ke addabar ƙasar. Gwamnatin...
Daga Maryam Umar Abdullahi Ƙasashen biyu dama sun daɗe da jure hamayya ta tsawon shekara guda, saboda su ne ke da masana’antun nishaɗi mafiya girma a...
Daga Maryam Umar Abdullahi A watan Fabrairun da mu ke ciki ne ake sa ran za a fara tonon albarkatun man fetur da iskar gas da...
Daga Maryam Umar Abdullahi A ranar Litinin da ta gabata ne masarautar Buckingham ta bayyana cewa, Sarki Charles na 3 ya kamu da cutar sankara kuma...
Daga Maryam Umar Abdullahi Aƙalla mata 35 ne suka ɓace bayan da masu garkuwa da mutane suka kama waɗansu mata da suka dawo daga wani ɗaurin...
Daga Maryam Umar Abdullahi Ƙasar Iraƙi ta haramtawa bankunan ƙasar 8 yin hada-hada da dalar Amurka, a matsayin matakin rage damfara, hallata kuɗaɗen haram da sauran...
Daga Maryam Umar Abdullahi Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta Najeriya ta dakatar da wani jami’inta mai suna Mr Fred Ogboji, wanda ke kula da ƙaramar...
Daga Maryam Umar Abdullahi An buɗe makarantun firamare da ke rufe tsawon shekaru a yankin saboda dalilai na matsalar tsaro. Manoma 16 sun shaƙi iskar ’yanci...
Daga Maryam Umar Abdullahi An haifi yaro namiji, a jihar Sokoto da ke arewa maso yammacin Najeriya, wanda ya zo da gangar jiki daya, da kai...