Kwankwaso ya gina makekiyar cibiyar mahaddata Alƙur’ani a Kano

0
191

Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso ya gina makekiyar cibiyar mahaddata Alƙur’ani.

Jagoran Kwankwasiyya ya ba da wajen ne domin zaman ɗalibai mahaddata waɗanda aka tantance domin horar da su kafin tafiya ƙasar waje kamar yadda ya yi alƙawari.

Darajar Alƙur’anin da suka haddace ta sa Kwankwaso zai ɗauki nauyin karatun su tun daga makarantar da ya samar har zuwa ƙasashen duniya, in ji sanarwar.

Leave a Reply