Browsing Category
Labari
Yadda tsohon ɗan majalisar wakilan Najeriya Mohammed Idris ya rasu
Rahotanni sun nuna cewa Mohammed Idris ya faɗi kuma ya rasu jim kaɗan bayan kammala Sallar Idi a gidansa da ke Abuja ranar Laraba. Duk da ƙoƙarin farfaɗo da shi, Allah ya yi masa rasuwa.
!-->!-->!-->…
‘Yan shi’a sun yi muzaharar ƙudus a sassan arewacin Najeriya
'Yan ƙungiyar Shi'a almajiran Shaikh Ibraheem El Zakzaky sun gudanar da zanga-zangar marawa Falasɗinawa baya kan yaƙin Gaza a sassa daban-daban na arewacin Najeriya.Zanga-zangar mai taken!-->…
Kotu ta ɗaure Bobrisky bayan ya amsa laifin wulaƙanta takardar naira
Alƙali Abimbola Awogboro na Babbar Kotun Tarayya dake Ikeja ya aika da Idris Olanrewaju da aka fi sani da Bobrisky zuwa gidan gyaran hali bayan da ya amsa laifin wulaƙanta takardar kuɗi ta!-->…
Basaraken da ake nema game da kisan sojoji ya miƙa kansa
Ƙasa da awa 24 bayan fitar da sanarwar da hedikwatar tsaron Najeriya ta yi, Basaraken, Clement Ikolo ya miƙa kansa ga rundunar ‘yan sandan jihar Delta inda ya ce ba shi da hannu a kisan!-->…
An haramtawa Jacob Zuma tsayawa takarar shugaban ƙasa a Afrika ta Kudu
Afrika ta Kudu za ta gudanar da babban zaɓen ta a ranar 29 ga watan Mayu mai zuwa, zaɓen da ake sa ran ya zama mafi fafatawa a yaƙin neman ƙuri'u tun bayan fara mulkin dimokuraɗiyya a ƙasar!-->…
Shugaba Tinubu ya taya kiristoci murnar bikin Ista
Domin murnar zagayowar ranar Ista, Tinubu a cikin sanarwar daya fitar a ranar juma'a, ya buƙaci kiristoci su rungumi halayen ƙauna da sadaukarwa da tausayin juna da ake dangantawa da wannan!-->…
Farashin kayan masarufi a yau Laraba, a kasuwar Maƙarfi ta jihar Kaduna
Daga Usman Idris
Masara fara N55,000.
Masara Ja N58,000.
Dawa N53,000.
Dawa fara N51,000
Dauro N60,000.
Gero N60,000.
Wake fari N96,000.
Waken suya N61,000 zuwa!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->…
An saki ɗaliban makarantan Kuriga da aka sace a jihar Kaduna
Rahotannin dake fitowa daga fadar gwamnatin jihar Kaduna sun yi nuni da cewa an sako gomman ɗalibai da aka sace daga garin Kuriga na jihar Kaduna.Bayanin sako yaran makarantar na zuwa ne!-->…
Rashin iya lissafi ne ya sa wasu suke cewa an yi cushe a kasafin kuɗin 2024 – Tinubu
A makon da ya gabata ɗan takarar Shugaban ƙasa a zaɓen 2023 ƙarƙashin babbar jam’iyyar adawa ta PDP, Atiku Abubakar ya yi ƙira da a gudanar da binciken “gaggawa” kan zargin na Ningi.
!-->!-->!-->…
Najeriya ta lallasa Ghana da ci 2-1 a wasan sada zumunci
Ɗan wasan Najeriya Cyriel Dessers ne ya ci ƙwallon farko da bugun fenariti a minti na 38. A minti na 84 ne kuma Ademola Lookman ya zura tasa ƙwallon.
‘Yan wasan Najeriya Super Eagles sun!-->!-->!-->…