Browsing Category
Labari
Fulani sun koka akan yadda ake cin mutuncinsu a shafukan sada zumunta
Daga Ibraheem El-Tafseer
A Najeriya, wata ƙungiyar dattawan Fulani ta duniya mai suna ''Tabital Pulaku International'', ta bayyana damuwa tare da Allah-wadai, da yadda ake amfani da!-->!-->!-->…
‘Yan bijilante sun kashe matashi a kan bashin dubu bakwai
A daren lahadin da ta gabata ne wannan bawan Allah mai suna Salisu Abubakar da ke zaune a Shopping Centre, Mararaba dake kan iyakar Jihar Nasarawa da Abuja, ya gamu da ajalin sa ne!-->…
Ƙungiyar Fulani sun yi taron dawo da darajarsu
Ƙungiyoyin Fulani makiyaya sun yi gagarumin taron neman bakin zaren dawo da martabar su a idon duniya daga kashin kajin da wasu ke shafawa mu su.Ƙungiyoyin sun gudanar da taron ƙarƙashin!-->…
Mai sana’ar POS a Kano ya mayar da naira miliyan 10 da aka tura masa bisa…
Wani mai sana’ar POS a Unguwar Kurnar Asabe da ke Jihar Kano ya mayar da kusan naira miliyan 10 da wani kwastomansa ya yi kuskuren tura masa a maimakon dubu 10.
Lamarin dai ya faru ne!-->!-->!-->…
Kotu ta ƙi amincewa a saki bayanan kadarorin Buhari da Jonathan
Wata babbar kotun tarayya a Najeriya ta yi watsi da ɗaukaka ƙarar buƙatar sako bayanan kadarorin tsofaffin shugabannin Najeriya, da suka haɗa da Goodluck Jonathan da Muhammadu Buhari da!-->…
Matatar man Fatakwal za ta koma bakin aiki cikin watan Afrilu – Kyari
Shugaban kamfanin man fetur na Najeriya (NNPCL), Mele Kyari, ya bayyana cewar matatar mai ta Fatakwal za ta koma bakin aiki a watan Afrilu mai zuwa.
Wata sanarwa ta ruwaito shugaban!-->!-->!-->…
A fara duban watan Azumin Ramadan yau Lahadi – Fadar Sarkin Musulmi
Daga Ibraheem El-Tafseer
Kwamitin duban wata a Najeriya ya umarci 'yan ƙasar da su fara duban jaririn watan azumin Ramadan daga yau Lahadi.
Wata sanarwa da kwamtin ya fitar, ta ce!-->!-->!-->!-->!-->…
Mata na fuskantar koma baya a fannonin rayuwa daban-daban – matan Najeriya
A yayın da ake bukin ranar mata ta duniya a ranar Juma’a 8 ga watan Maris na shekarar 2024, wanda aka yiwa taken Zuba jari ga mata: Haɓaka ci gaba, dubban mata na jan hankali a kan yiyuwar!-->…
Ministocin harkokin wajen Najeriya da Rasha sun tattauna kan zaman lafiyar yankin…
Ministan harkokin wajen Najeriya Yusuf Maitama Tuggar da takwaransa na Rasha Sergey Lavrov sun tattauna batutuwan da suka shafi moriyar juna da kuma zaman lafiyar yankin a birnin Moscow!-->…
Kamfanin sukarin Ɗangote ya yi asarar biliyan N108.9 a 2023
Kamfanin samar da sukari na Ɗangote ya bayyana cewa ya yi asarar naira biliyan 108.92 a shekarar da ta gabata.
Kamfanin ya danganta asarar da ya tafka da faɗuwar darajar naira, wanda!-->!-->!-->…