Browsing Category
EFCC
EFCC ta sake gurfanar da tsohon gwamnan Kaduna a kotu
Hukumar da ke yaki da cin hanci da rashawa ta Najeriya EFCC ta sake gurfanar da tsohon gwamnan jihar Kaduna Mukhtar Ramalan Yero a gaban babbar kotun tarayya da ke Kaduna kan wasu!-->…
Ba yadda za a yi laifin wani ya shafe ni-Shugaban EFCC
Shugaban hukumar yaƙi da yi wa tattalin arzikin ƙasa ta'annati EFCC AbdulRasheed Bawa ya ce ya ɗaukaka ƙara dangane da hukuncin da wata kotun birnin tarayya ta yanke masa ranar Talata a!-->…
Kotu ta kama shugaban EFCC da laifi
Wata babbar kotun tarayya a Abuja, ta samu shugaban hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa ta Najeriya, Abdulrasheed Bawa da laifin saɓa wa umurnin kotu, a wani hukunci da ta yanke a 2018.
!-->!-->!-->…
EFCC ta Kama Ɗan takarar Jam’iyyar NNPP a Kogi
Hukumar yaƙi da masu yiwa tattalin arzikin ƙasa ta'annati a Najeriya (EFCC) ta kama ɗan takarar Majalisar jiha na jam'iyyar NNPC a jihar Kogi, mai suna Ismaila Yusuf Atumeyi.
EFCC ta!-->!-->!-->…
Kotu ta ɗaure matashi ɗan kirifto a Kaduna saboda zamba ta Instagram
Babbar Kotun Jihar Kaduna ta ɗaure matashi mai harkokin kuɗi ta intanet wato Cryptocurrency tsawon wata uku a gidan yari bayan ta kama shi da laifin zamba.
Mai Shari'a Darius Khobo ya!-->!-->!-->…