Kwamitin duban wata na fadar mai martaba Sarkin Musulmi Muhammad Sa’ad Abubakar III ya ce ba a samu ganin jinjirin...
Hukumomi a Saudiyya sun ce ba a ga watan Shawwal ba a ƙasar ranar Litinin, 29 ga watan Ramadan shekarar 1445, daidai da takwas ga watan...
Daga Ibraheem El-Tafseer Jagoran Harka Islamiyya a Nijeriya, waɗanda aka fi sani da Shi’a, Shaikh Ibraheem Yaqoub Al-Zakzaky ya raba buhunan kayan abinci ga mabuƙata kamar...
Watan tara na Hijira a kalandar Musulunci wanda asalinsa ke nuna tarihin yadda Annabi Muhammad (S.W.A) ya yi ƙaura daga Makka zuwa Madina, a lokacin ne...
Mu’assasar Da’awah, walwala da jin daɗi (ANMDWF) na masallacin ƙasa dake Abuja ta raba tallafin kayan abinci ga ‘yan gudun Hijira su 400 a yayin rabon...
Jigon jam’iyyar APC a jihar Anambra, Andy Uba, ya taya al’ummar Musulmin Najeriya murnar Azumin watan Ramadan na bana, inda ya yi kira ga ‘yan Nijeriya...
Gwamna Mai Mala Buni na jihar Yobe ya amince da kashe Naira miliyan 73 don ciyar da marasa galihu a ƙarƙashin shirinta na ciyar wa a...
Hukumomin Saudiyya da Najeriya da kasar Qatar sun sanar da ganin jinjirin watan Ramadan tun a ranar Laraba kuma hakan ne yasa aka fara azumin watan...