Browsing Category
Ƙasashen Waje
Yadda aka yi wa ‘yar fim fashi a Landan
Fitacciyar jarumar fina-finan Nollywood, Chita Agwu, ta bayyana cewa an sace mata kayanta masu daraja a tashar Finchley Road dake birnin Landan.
Wannan dai na zuwa ne 'yan makwanni!-->!-->!-->…
Argentina zata sanya hoton Messi a takardun kuɗi
Rahotanni sun ce babban bankin ƙasar Argentina na shirin sanya hoton Lionel Messi a kan takardar kudin ƙasar peso 1000.
Ɗan wasan wanda ya lashe kyautar Ballon d’Or sau bakwai, ya!-->!-->!-->…
An kama wani sojan bogi a lokacin da yake ƙoƙarin shiga jirgin sama na soji
Wani sojan bogi da yayi yunƙurin shiga jirgin sama na soji, ya shiga hannu bayan da sojoji suka kama shi a sansanin soji na Burma a lokacin da yayi shiga irin na Laftanar Kanar, kuma yake!-->…
Kotu ta ɗaure mutum shekara 30 a gidan yari saboda ya zagi sarki a facebook
Kotun Soji a ƙasar Thailand ta yanke wa wani mutum hukuncin ɗaurin shekaru 30 a gidan yari saboda ya wallafa hoto da wasu kalaman ɓatanci akan Sarkin Bhumibol Abulyadej, sarki mai shekaru!-->…
Rayuwar Ganimul Miftah: Izina da tausayi da ƙarfafa gwiwa
Daga Sheikh Umar Tijjani
GANIMUL MIFTAH shi ne yaron da ya buɗe karatu a filin wasan ƙwallon kafa na duniya wanda a yanzu haka yake wakana a Qatar, bayan ya gabatar da karatu ya ja!-->!-->!-->…
Sarkin Saudiyya ya bayar da hutu domin murnar nasarar kasar kan Argentina
Sarkin Saudiyya, Salman bin Abdulaziz Al Saud, ya bayyana ranar Laraba a matsayin ranar hutu a ƙasar, bayan da Saudiyya ta lallasa Argentina da ci 2-1 a gasar cin kofin duniya ta Qatar!-->…
Yadda aka kama Mr 442 da abokinsa da takardun bogi a Nijar
Hukumomin ƙasar jamhuriyar Nijar sun ce sun fara bincike kan yadda mawaƙan nan biyu 'yan Najeriya suka mallaki takardun bogi na ƙasar.
Zuwa yanzu mahukuntan ƙasar Nijar na ci gaba da!-->!-->!-->…
Matashin da ya ceto Fasinjojin Jirgin Saman da yayi Hatsari a Tanzaniya ya samu…
An karrama wani matashi mai sana’ar kamun kifi a matsayin gwarzo a Tanzania tare da ba shi kyautaar shillings miliyan 1 kwatankwacin Dala dubu 430 bisa jarumtar da ya nuna wajen ceto!-->…
Hushpuppi zai kwashe shekaru 11 a gidan yari
An ɗaure Fitaccen ɗan Instagram, Ramon Abbas da aka fi sani da HUSHPUPPI, shekaru 11 a gidan yari a Amurka.
A cikin ƙarar ƙarshe da alkali Otis Wright ya yanke masa hukunci a ranar 19 ga!-->!-->!-->…
Yadda ‘Yar Najeriya ta zama Janar a Rundunar Sojin Amurka
Wata mata ‘yar asalin Najeriya, Amanda Azubuike, ta samu ƙarin girma daga Laftanar Kanar zuwa Birgediya Janar na Sojojin Amurka a wani sansanin soji da ke Fort Knox a jihar Kentucky ta!-->…