Wasu mutane sun kashe wata mata mai suna Fatima Mohammed da wani mutum da ba a san ko waye ba da aka kama da bindigu a tashar mota...
Daga Ibraheem El-Tafseer ‘Yan bindiga sun yi awon-gaba da ɗalibai huɗu na jami’ar jihar Nasarawa da ke garin Keffi. Bayanai sun nuna cewa an sace ɗaliban...
Daga Ibraheem El-Tafseer Rundunar ‘yan sandan jihar Zamfara ta gurfanar da waɗanda suka kashe marigayi wakilin Muryar Najeriya (VON) Hamisu Ɗanjibga. Idan za a iya tunawa...
Daga Ibraheem El-Tafseer Yariman Saudiyya mai jiran gado, Mohammed Bin Salman ya tattauna da shugaban Falasɗinawa Mahmoud Abbas ta wayar tarho. Kamfanin dillancin labaran Saudiyya ya...