Mahdi Shehu Ya Kai Wa Atiku Abubakar Ziyarar Ta Ya Murna

0
300

Daga; Imrana Abdullahi.

A KOKARIN nuna cewa ana tare, sanannen dan Gwawarmaya mai kwarmata bayanai domin nemowa jama’a hakki, Alhaji Mahafi Shehu Shehu dan asalin Jihar Katsina ya kaiwa dan takarar shugaban kasa ziyarar ta ya murna a gidansa da ke Abuja.

Alhaji Mahadi Shehu wanda da kansa ya aiko mana da hotonsa da ya kai ziyarar, ya bayyana cewa ya kai wa Atiku Abubakar ne ziyarar ta ya murnar lashe zaben zama dan takarar shugaban kasa karkashin jam’iyyar PDP.

Leave a Reply