Kotu ta ɗaure wasu ‘yan damfara a Kaduna

0
337

Daga Fatima GIMBA, Abuja

Wadanda ake ƙara sun amsa laifinsu bayan an karanto musu, inda Mai Shari’a Khobo ya yanke wa Emmanuel hukuncin daurin watanni uku a gidan gyaran hali, ko kuma tarar Naira dubu 100.

Shi ma Abubakar zai yi zaman watanni uku a gidan gyaran hali, ko ya biya tarar dubu 100.

Wata babbar kotu a Kaduna da ke karkashin Mai Shari’a Darius Khobo ta yanke wa Jeremiah Emmanuel, wani da ya yi karya cewa shi ne Johnny Depp a wata kafa ta Hangout.

Kazalika Mai Shari’a Khobo ya yanke wa Abubakar Kabiru hukuncin bayan hukumar EFCC shiyyar Kaduna ta gurfanar da su a kan laifuka daban-daban da suka shafi damfara. 

Leave a Reply