Da ɗumi-ɗumi: Aminu Daurawa ya sauka daga shugabancin Hisba a jihar Kano ( Bidiyo)

0
89

Daga Ibraheem El-Tafseer

Sheikh Aminu Daurawa ya sauka daga muƙamin kwamandan Hisba na Jihar Kano.

Malamin ya ce kalaman gwamnan jihar ne suka kashe masa gwiwa, shi ya sa ya ga abin da ya fi shi ne, ya ajiye muƙamin.

Cikakken labarin yana tafe…

Ga bidiyon a nan:

Leave a Reply