Browsing Category
Nishadi
Amnesty ta soki hukunci da aka yi wa su Mubarak Uniquepikin
Ƙungiyar kare haƙƙin bil-adama ta Amnesty International ta yi Allah wadai da hukuncin da aka yanke wa matasan nan biyu masu amfani da shafin TikTok a jihar Kano saboda ɓata sunan gwamnan!-->…
Ya bar aikin Soja saboda wasan barkwanci
Shahararren ɗan wasan barkwanci a yanar gizo, Abdulgafar Ahmad, wanda aka fi sani da Cute Abiola ya bayyana cewa rundunar sojin ruwan Najeriya ta amince da ficewar da yayi daga rundunar,!-->…
Jarumar Kannywood Dawayya ta buɗe katafaren kantin sayar da kayayyaki a Kano
Daga Saleh INUWA, Kano
Fitacciyar jarumar fina-finan Kannywood, furodusa kuma darakta Rukayya da akafi sani da Dawayya ta buɗe wani katafaren kantin sayar da kayayyaki a Kano. Wannan na!-->!-->!-->…
An kai ƙarar Zomo ofishin ‘yan bijilante a Kano
Wani matashin manomi Musa Garba da ke garin Ɗorawar Sallau, a ƙaramar hukumar Kura, jihar Kano, ya kai ƙarar Zomo ofishin ‘yan Bijilanten yankin, har ma kuma ya sa yara su ka taimaka masa!-->…
Cece kuce akan yawan taliyar leda
Rahotanni daga majiya me qarfi sun zo mana cewa an rage yawan taliyar Leda.
Wani matsahi ya gaya ma wakilan mu cewa, an zare guda hudu a ciki, sannan an rage mata kauri, kana an!-->!-->!-->!-->!-->…
Jaruma, mai saida kayan mata, tayima Chacha Eke-Faani tayin Gida
Jaruma, wadda ta shahara a saida kayan mata, tayima jaruma Chacha Eke-Faani tare da 'ya'yanta tayin zama a gidanta.
A ranar talata ne, Eke-Faani ta sanar da mutuwar auren ta kafar sada!-->!-->!-->…