Jaruma, mai saida kayan mata, tayima Chacha Eke-Faani tayin Gida

0
234

Jaruma, wadda ta shahara a saida kayan mata, tayima jaruma Chacha Eke-Faani tare da ‘ya’yanta tayin zama a gidanta.

A ranar talata ne, Eke-Faani ta sanar da mutuwar auren ta kafar sada zumunta Instagram, tace “bayan shekaru biyu da barin duniyar intanet, gani na dawo kafar sada zumunta kuma in shaida muku aure na ya mutu.”

Chacha Eke

Bisa ga wannan sanarwar ne, ita Jaruma ƴampaya ta rubuta a shafinta na Instagram, “mu mata muna rasa matsugunni in muka rabu da mazajen aurenmu, Chacha, zaki iya da zama tare da yaranki a daya daga cikin gidajen da na mallaka. Ina me miqa goyon bayana, da taimakona a gareki”.

Leave a Reply