HomeMutuwa

Category: Mutuwa

Wane ne Sheikh Yahaya Masussuka...

Wane ne Sheikh Yahaya Masussuka da 'Yan...

Tsohon gwamnan Delta, Emmanuel Uduaghan,...

Tsohon gwamnan Delta, Emmanuel Uduaghan, ya rasu Tsohon...

Wane ne Sheikh Yahaya Masussuka da ‘Yan Bindiga Suka Kashe?

Wane ne Sheikh Yahaya Masussuka da 'Yan Bindiga Suka Kashe? Sheikh Yahya Masussuka, fitaccen malamin addinin Musulunci ne daga jihar Katsina, ya shafe sama da shekaru 30 yana wa'azi, tun yana ɗan shekara 13. An haifi Sheikh Yahya Masussuka a ranar 19 ga Satumba, 1979, a ƙauyen Biyawa, da a wancan lokaci ke ƙarƙashin ƙaramar hukumar Batsari, kafin ya koma ƙaramar hukumar Dutsinma a jihar Katsina, arewa maso yammacin Najeriya. Yana da mata biyu da 'ya'ya bakwai. Cikin a'yansa akwai Yusuf, wanda ake sa ran zai ci gaba da ayyukan da'awa na...

Wane ne Sheikh...

Wane ne Sheikh Yahaya Masussuka da 'Yan Bindiga Suka Kashe? Sheikh Yahya Masussuka, fitaccen malamin addinin Musulunci ne daga jihar Katsina, ya shafe sama da...

Tsohon gwamnan Delta,...

Tsohon gwamnan Delta, Emmanuel Uduaghan, ya rasu Tsohon gwamnan jihar Delta, Emmanuel Eweta Uduaghan, ya rasu yana da shekara 71 a ranar Litinin, 19 ga...

Me Ya Yi...

Me ya yi sanadiyar mutuwar Likitoci Biyu Tagwaye A Yobe ? Dakta Hadiya Usman da Dakta Aidah Usman, ’yan tagwaye mata kuma ’ya’yan Babban Daraktan...

Babban Malami a...

Babban Malami a FCE Potiskum, Dakta Mamuda ya rasu, yana da shekaru 62 Al'ummar garin Potiskum sun shiga cikin makoki da juyayi na rasuwar Dakta...

Allah Ya yiwa...

Allah Ya yiwa fitaccen ɗan wasan Barkwanci, Sani Tumbeleƙe rasuwa Rahotanni daga Asibitin Koyarwa na Barau Dikko da ke Kaduna, ya bayyana cewa fitaccen wasan...

An yi jana’izar...

An yi jana'izar 'yan Shi'a 5 da suka rasu a hatsarin mota a hanyar Tattakin Arba'een a Abuja 'Yan'uwa Musulmi, Almajiran Shaikh Ibraheem Zakzaky (H),...

An yi jana’izar...

An yi jana'izar mataimakiyar shugabar Mata ta Jam'iyyar APC, Hajiya Mairiga Jihar Yobe ta shiga cikin makoki bayan rasuwar Hajiya Fatima Mairiga, fitacciyar mataimakiyar shugabar...

Mataimakiyar Shugabar Mata...

Mataimakiyar Shugabar Mata ta Jam'iyyar APC a Yobe, Hajiya Fatima Mairiga ta rasu Mataimakiyar Shugabar Mata ta Jam'iyyar APC a Jihar Yobe, Hajiya Fatima Umar...
spot_img

Create a website from scratch

With Newspaper Theme you can drag and drop elements onto a page and customize them to perfection. Try it out today and create the perfect site to express yourself!