Buhari Ya Janye Haramcin Tuwita A Najeriya

0
265


MUSTAPHA IMRANA ABDULLAHI
A cikin wata sanarwa daga bakin mai magana da yawun shugaban tarayyar Najeriy Malam Garba Shehu, ya sanar da cewa Shugaba Muhammadu Buhari ya janye haramcin da aka Sanya wa shafin Tuwita a baki dayan kasar.
Kamar yadda aka sanar cewa a cikin wannan wata na Janairu shafin zai ci gaba da aiki kamar yadda aka saba a can baya.
Sakamakon wannan dakatarwar da aka yi wa shafin tuwita ya haifarwa da kamfanin mummunar asara.

Leave a Reply