Browsing Category
Tsaro
Boko Haram sun bude wuta kan jirgin yaƙin soji, sun kashe mutane 10
Labari daga Fatima Hassan GIMBA, Abuja
Boko Haram din sun bude wuta ne kan jirgin yaki mai saukar ungulu a Borno.
Mayaƙun ƙungiyar Boko Haram da ke samun goyon bayan kungiyar IS a!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->…
Ado Buba zai raba wa ƙungiyoyin sa kai bindigogi 80 a jihar Filato
Shugaban karamar hukumar Wase a jihar Filato, honourable Dakta Ado Buba, ya bayyana cewa gwamnatin sa zata siyo bindigogi domin raba wa kungiyoyin sa kai na karamar hukumar.
Buba ya!-->!-->!-->!-->!-->…
Ƙarancin ma’aikatan tsaro, makaman yaƙi na zamani, rashin horaswa ne matsalar…
Wani masanin harkokin tsaron ƙasar nan, Dokta Yahuza Getso (Mai ritaya), ya lura da cewa ƙarancin maaikatan tsaron ƙasa, da ƙin ba sojoji makaman da ya dace, da rashin tura su kwasa-!-->!-->!-->…