Sign in
  • Home
  • Labari
  • Adabi
  • Kasuwanci
  • Rahoto
  • Ilimi
  • Kiwon Lafiya
  • Siyasa
    • Tattaunawa
  • Bidiyo
  • Wasanni
  • Sana’o’i
  • Kasashen Waje
  • Nishadi
Sign in
Welcome!Log into your account
Forgot your password?
Password recovery
Recover your password
Search
  • Sign in / Join
Sign in
Welcome! Log into your account
Forgot your password? Get help
Password recovery
Recover your password
A password will be e-mailed to you.
Neptune Prime Hausa
  • Home
  • Labari
  • Adabi
  • Kasuwanci
  • Rahoto
  • Ilimi
  • Kiwon Lafiya
  • Siyasa
    • Tattaunawa
  • Bidiyo
  • Wasanni
  • Sana’o’i
  • Kasashen Waje
  • Nishadi
Home Labarai Page 18

Labarai

Latest
  • Latest
  • Featured posts
  • Most popular
  • 7 days popular
  • By review score
  • Random
MƊD ta yi alƙawarin tallafawa Malala Fund da inganta ilimin ‘ya'ya mata

MƊD ta yi alƙawarin tallafawa Malala Fund da inganta ilimin ‘ya’ya mata

Maryam Sulaiman Abubakar - September 30, 2025
MƊD ta yi Allah wadai da harin Bama

MƊD ta yi Allah wadai da harin Bama

Akwai buƙatar samar da sauyin zaman lafiya mai ɗorewa — Maryam Bukar

Akwai buƙatar samar da sauyin zaman lafiya mai ɗorewa — Maryam Bukar

NBC ce ke da hurumin dakatar da Bategi FM ba Gwamnatin Neja ba - Minista

NBC ce ke da hurumin dakatar da Bategi FM ba Gwamnatin Neja ba – Minista

Lokacin Samun Dama: Yadda za a ƙara kuzarin zamanin makamashi mai tsafta - António Guterres

Lokacin Samun Dama: Yadda za a ƙara kuzarin zamanin makamashi mai tsafta – António Guterres

Ƙungiyar kiristoci a Kaduna ta nemi a bawa 'ya'yanta aiki a hukumar Hisbah

Ƙungiyar kiristoci a Kaduna ta nemi a bawa ‘ya’yanta aiki a...

Maryam Umar - April 29, 2025 0
Kotun Soji a Najeriya ta yanke wa wani soja hukuncin kisa

Kotun Soji a Najeriya ta yanke wa wani soja hukuncin kisa

Maryam Umar - April 29, 2025 0
Mata da ƙananan yara da dama sun mutu sakamakon fashewar Bom a Borno

Mata da ƙananan yara da dama sun mutu sakamakon fashewar Bom...

Maryam Umar - April 29, 2025 0
Gwamnan Yobe ya ziyarci aikin magudanar ruwa a Damaturu Daga Ibraheem El-Tafseer Gwamnan jihar Yobe Alhaji Mai Mala Buni ya duba aikin magudanar ruwa da ake birnin Damaturu fadar gwamnatin jihar Yobe. Gwamnan ya umurci ’yan kwangilar da ke gudanar da aikin da su ƙara saurin aiwatar da aikin kafin sauƙar ruwan sama. “Ya kamata a kammala wannan aikin kafin a fara damina. "Kada a jinkirta don gudun ka da ruwan sama ya koma gida da kuma mamaye gidajen mutane" Gwamnan ya yi gargadin. Gwamna Buni ya ce zai ci gaba da sanya idanu kan aikin har sai an kammala aikin. Ya kuma ba da tabbacin gwamnati ta himmatu wajen sauƙe nauyin da ya rataya a wuyanta na gaggauta kammala aikin. Idan dai ba a manta ba gwamnatin jihar Yobe ta bayar da kwangilar gina magudanan ruwa a garuruwan Buni Yadi da Damaturu domin duba ambaliyar ruwa da kuma girbe ruwan damina domin bunkasa noman rani.

Gwamnan Yobe ya ziyarci aikin magudanar ruwa a Damaturu

Maryam Umar - April 29, 2025 0
Matsalar tsaro na ƙara taɓarɓarewa a Najeriya – Amnesty

Matsalar tsaro na ƙara taɓarɓarewa a Najeriya – Amnesty

Maryam Umar - April 29, 2025 0
Kamfanin Neptune Prime zai horar da 'yan jaridu kan yaɗa labarai ta kafafen sada zumunta a Yobe

Kamfanin Neptune Prime zai horar da ‘yan jaridu kan yaɗa labarai...

Maryam Umar - April 29, 2025 0
Matsalar Ruwan Sha: Matasan Geidam sun yaba wa Kashim Musa Tumsah

Matsalar Ruwan Sha: Matasan Geidam sun yaba wa Kashim Musa Tumsah

Maryam Umar - April 28, 2025 0
Sheikh Fantami ya karɓi baƙuncin matashi ɗan Kano da ya ƙirƙiri na'urar taimakon makafi

Sheikh Fantami ya karɓi baƙuncin matashi ɗan Kano da ya ƙirƙiri...

Maryam Umar - April 28, 2025 0
Mun gano ma'aikata 240 da ke karɓar albashi kashi-biyu - Gwamnatin Kano

Mun gano ma’aikata 240 da ke karɓar albashi kashi-biyu – Gwamnatin...

Maryam Umar - April 28, 2025 0
Ƙungiyar YFM a Yobe, ta rabawa marayu tallafin atamfofi da shaddodi

Ƙungiyar YFM a Yobe, ta rabawa marayu tallafin atamfofi da shaddodi

Maryam Umar - April 27, 2025 0
1...171819...335Page 18 of 335

Recent Posts

  • CBN ta ƙara adadin kuɗin da za a iya fitar wa a ATM zuwa N500,000 a kowane mako
  • A daina biyan kuɗin fansa ga masu garkuwa da mutane – Christopher Musa
  • Badaru Abubakar ya yi murabus daga ministan tsaron Najeriya 
  • Tinubu ya nemi majalisa ta amince ya naɗa Janar Christopher Musa a matsayin sabon Ministan Tsaro
  • Tsaro: Gwamnan Kano ya ziyarci sansanin JTF a Tsanyawa da Shanono
  • Sojoji sun ceto mutune 7 da aka yi garkuwa da su a Kano 
  • Juyin mulkin Guinea Bissau ya fi min ciwo fiye da shan kaye a zaɓen 2015 – Jonathan
  • Matashi a Kano ya kashe abokin sa saboda yana yawan tashinsa Sallar Asuba
  • Shaikh Zakzaky ya miƙa saƙon ta’aziyya bisa ga rasuwar Shaikh Ɗahiru Bauchi
  • Rundunar ‘yansandan Kaduna ta gano alburusai 210 na ƙirar 7.56MM a hanyar Zariya zuwa Funtuwa

EDITOR PICKS

CBN ta ƙara adadin kuɗin da za a iya fitar wa a ATM zuwa N500,000 a kowane mako

CBN ta ƙara adadin kuɗin da za a iya fitar wa...

December 4, 2025
A daina biyan kuɗin fansa ga masu garkuwa da mutane - Christopher Musa

A daina biyan kuɗin fansa ga masu garkuwa da mutane –...

December 4, 2025
Badaru Abubakar ya yi murabus daga ministan tsaron Najeriya 

Badaru Abubakar ya yi murabus daga ministan tsaron Najeriya 

December 2, 2025

POPULAR POSTS

Kotu tayi watsi da ƙarar APC game da zaɓen Abba Gida...

April 18, 2023
EFCC ta bankaɗo sabuwar badaƙala kan Yahaya Bello

EFCC ta bankaɗo sabuwar badaƙala kan Yahaya Bello

September 26, 2024
Gwamnatin Kano ta karɓo bashi daga Faransa domin aikin ruwan sha

Gwamnatin Kano ta karɓo bashi daga Faransa domin aikin ruwan sha

September 26, 2024

POPULAR CATEGORY

  • Labarai3351
  • Labari1791
  • Ƙasashen Waje808
  • Laifi741
  • Tsaro317
  • 'Yansanda305
  • Siyasa280
  • Kotu182
  • Kasashen Waje163
ABOUT US
FOLLOW US
©