Browsing Category
Kotu
Kotu ta ɗaure matashi wata 4 kan satar doya
Wata kotu da ke unguwar Dei-Dei a Abuja ta yanke wa wani matashi ɗan shekara 22 hukuncin ɗaurin wata huɗu a gidan gyaran hali kan laifin satar doya a wata gona.
An tuhumi Adams wanda ba!-->!-->!-->…
Kotu ta ci tarar Gwamnan Kano N25m kan zargin Alhassan Doguwa da kisa
Babbar Kotun Tarayya ta ci tarar Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf, naira miliyan 25 kan haddasa damuwa ga Honorabul Alhassan Ado Doguwa.
Kotun da ke zamanta a Abuja ta kuma soke umarnin da!-->!-->!-->…
Kotu ta ƙwace kujerun ’yan majalisar Filato na PDP 11, ta ba APC
Kotun Ɗaukaka Ƙara da ke Abuja ta soke zaɓen ’yan Majalisar Dokokin Jihar Filato na jam’iyyar PDP su 11, sannan ta ayyana ’yan APC a matsayin halastattun waɗanda suka lashe kujerun.
A!-->!-->!-->…
An hukunta korarren sufeton ɗan sanda da ke satar makamai yana sayar wa ƴan bindiga
Kotun Majistare ta Minna ta yanke wa wani korarren Sufeto na ƴan sanda mai suna Yahaya Mohammed hukuncin ɗaurin shekaru biyu a gidan yari bisa samunsa da laifin sata da sayar da!-->…
Kotu a Kebbi ta ɗaure yaron da ya yi wa ƙananan yara biyu fyaɗe
Wata babbar kotun majistare da ke zamanta a Birnin kebbi ta samu wani matashi ɗan shekara 16 Habibu Umar da laifin yin lalata da yara ƴan mata kuma aka yanke masa hukuncin ɗaurin!-->…
Kotu ta soke zaɓen Gwamna Lawan na Zamfara
Kotun Ɗaukaka Ƙara da ke zamanta a Abuja ta a ranar Alhamis ta soke nasarar Da Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal na jam’iyyar PDP ya samu.
A sakamakon haka, kotun ta bayyana zaɓen a!-->!-->!-->…
Tsoho mai shekara 70 ya yi wa yarinya kurma yar shekara 15 fyaɗe har ta mutu
Wata Kotun Majistare da ke zamanta a jihar Enugu ta tasa ƙeyar wani tsoho mai shekaru 70, Anthony Mgbe zuwa gidan yari bisa zargin laifin kashe wata yarinya ‘yar shekara 15.
!-->!-->!-->…
Wata mata ta nemi kotu ta nema wa ɗanta uba daga cikin mazajenta biyu
Wata mata mai suna Shamsiyya Yunusa ta nemi Babbar Kotun Shari’ar Musulunci da ke zamanta a Filin Hockey a Jihar Kano da ta nema wa ɗanta mahaifinsa daga cikin maza biyun da ta rabu da su.
!-->!-->…
Kotu ta dakatar da ƙugiyoyin ƙwadago tafiya yajin aiki da suka shirya
Kotun ɗa’ar ma’aikata ta dakatar da ƙungiyoyin ƙwadago na NLC da TUC daga shiga yajin aikin da suka shirya yi a ranar talata.
Alfijir Labarai ta rawaito Alƙalin kotun, mai shari’a!-->!-->!-->…
Wata mata a Kaduna ta nemi a raba aurenta saboda shirin mijinta na sayar da gidansu
Wata matar aure mai suna Sadiya Bashir ta nemi a raba aurenta a wata kotun shari’a da ke zamanta a Rigasa a jihar Kaduna kan shirin mijinta na sayar da gidansu da kuma auren wata mata.
!-->!-->!-->…