Browsing Category
EFCC
Hukumar EFCC a Inugu, ta kama mutane 28 da ake zargi da damfara ta yanar gizo
Jami’an hukumar yaƙi da masu yi wa tattalin arziƙin ƙasa zagon ƙasa (EFCC) sun kama wasu mutane 28 da ake zargi da damfarar yanar gizo a wani samame da suka kai a Inugu.
Kakakin hukumar!-->!-->!-->…
Hukumar EFCC ta kama maɓoyar ‘Yahoo-Yahoo’ a Benuwe, ta kama mutane 14 da ake zargi
Jami’an Hukumar Yaƙi da yi wa Tattalin Arziƙin Ƙasa Ta’annati (EFCC) sun kama wasu mutane 14 da ake zargi da damfarar yanar gizo a Makurɗi, jihar Benuwe.
Kakakin hukumar ta EFCC, Wilson!-->!-->!-->…
EFCC ta gurfanar da Stella Oduah a kotu kan badaƙalar naira biliyan biyar
Daga Ibraheem El-Tafseer
Hukumar Yaƙi da cin hanci da yi wa tattalin arziƙin Najeriya Ta'annati (EFCC) ta gurfanar da tsohuwar ministar sufurin jiragen sama ta Najeriya Stella Oduah,!-->!-->!-->…
Hukumar EFCC ta kama ‘yan ƙasar China 13 bisa laifin haƙo ma’adanai ba bisa ƙa’ida ba…
Rundunar shiyar Ilorin na hukumar yaƙi da masu yi wa tattalin arziƙin ƙasa zagon ƙasa, (EFCC), ta ce ta kama wasu ‘yan ƙasar China 13 da ake zargi da aikata ayyukan haƙar ma’adanai ba bisa!-->…
Hukumar EFCC ta saki tsohon gwamnan Benuwe Ortom, bayan shafe sa’o’i tara…
A ranar talata ne Hukumar Yaƙi da yi wa Tattalin Arziƙin Ƙasa Ta’annati (EFCC), ta gurfanar da tsohon gwamnan jihar Benue, Samuel Ortom, na tsawon sa’o’i tara kafin daga bisani a sake shi.
!-->!-->…
EFCC ta kama ma’aikatan FMC 50 bisa zargin zamba ta intanet a jihohin Ogun da Oyo
Hukumar da ke yaƙi da masu yi wa tattalin arziƙin ƙasa zagon ƙasa, (EFCC), ofishin shiyyar Ibadan, ta cafke wani ma’aikacin Cibiyar Kiwon Lafiya ta Tarayya, (FMC) Idi-Aba, Abeokuta a Ogun,!-->…
Shugaba Tinubu ya dakatar da shugaban EFCC Abdulrasheed Bawa
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya dakatar da shugaban Hukumar Yaƙi da Rashawa da yi wa Tattalin Ariƙin Ƙasa Zagon Ƙasa (EFCC), AbdulRasheed Bawa.
Wata sanarwa da ta fito daga!-->!-->!-->…
Hukumar EFCC ta kama mutane 33 da ake zargi da damfara ta yanar gizo
Hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa (EFCC) a ƙoƙarinta na daƙile yawaitar laifukan da suka shafi zamba ta yanargizo a tsakanin matasa, ta kama wasu mutane 33 da ake zargi da aikata laifuka!-->…
Hukumar EFCC ta gurfanar da ma’aikatan bankin UBA biyu, bisa laifin satar naira…
A ranar Litinin ɗin da ta gabata ne Hukumar Yaƙi da yi wa Tattalin Arziƙin ƙasa Ta’annati, (EFCC), ta gurfanar da wasu ma’aikatan banki guda biyu, Freeman Austin Jacob da Umar Abdullahi da!-->…
Kotu ta hana EFCC, ICPC, SSS tsare tsohon Gwamna Yari
A ranar Litinin ɗin da ta gabata ne wata babbar kotun tarayya da ke Abuja ta dakatar da hukumar yaƙi da masu yi wa tattalin arziƙin ƙasa zagon ƙasa (EFCC) da hukumar yaƙi da cin hanci da!-->…