Browsing Category
EFCC
EFCC ta kama shugabanin bankunan Zenith, Jaiz, bisa zargin damfarar Edu da Sadiya…
Hukumar Yaƙi da Yiwa Tattalin Arzikin Ƙasa Ta’annati (EFCC) ta damƙe shugabannin manyan bankunan Zenith, Providus, da Jaiz bisa zargin almubazzaranci da almundahana da ake alaƙantawa da!-->…
EFCC ta gayyaci tsohuwar ministar Buhari, Sadiya Farouk
Hukumar Yaƙi da yi wa Tattalin Arzikin Ƙasa Ta’annati (EFCC) ta gayyaci tsohuwar ministar harkokin jin kai, kula da bala’o’i, da ci gaban jama’a, Sadiya Umar-Farouq, kan ci gaba da binciken!-->…
EFCC ta kama tagwaye ’yan yahoo
Hukumar yaƙi da masu yi wa tattalin arziki tu’annati (EFCC), ta kama wasu tagwaye maza kan zargin damfara ta intanet, yahoo boys.
EFCC shiyyar Ibadan ta kama su ne a ƙauyen Apete kusa da!-->!-->!-->…
EFCC ta gurfanar da mata da miji a kotu kan zargin zambar naira miliyan 410
Hukumar da ke yaƙi da masu yi wa tattalin arziki zagon ƙasa EFCC ta gurfanar da wasu mata da miji a gaban kotu inda aka tuhumarsu bisa kan laifuka biyar da suka haɗa da zargin karkatar da!-->…
EFCC ta fitar da matakai takwas na kare kai daga masu damfara da katin ATM
Hukumar da ke yaƙi da masu yi wa tattalin arzikin ƙasa zangon ƙasa a Nijeriya, EFCC ta koka kan yadda take yawan samun rahotanni na waɗanda aka cire wa kuɗi daga banki ba tare da saninsu ba!-->…
EFCC za ta gurfanar da sojojin saman Najeriya a kotu kan zargin damfara a intanet
Hukumar da ke yaƙi da masu yi wa tattalin arzikin Nijeriya ta’annati, EFCC, ta ce za ta gurfanar da wasu sojojin saman Najeriya a gaban kotu bisa zargin yin damfara a intanet.
Hukumar ta!-->!-->!-->…
EFCC ta gurfanar da shugaban kamfanin man fetur a kotu kan damfarar biliyan huɗu
Hukumar yaƙi da masu yi wa tattalin arziƙin ƙasa zagon ƙasa, (EFCC), a ranar Alhamis, ta gurfanar da babban jami’in kamfanin Emee Oil And Gas Nig a gaban ƙuliya. Ltd., Florence Onojame,!-->…
Hukumar EFCC a Delta, ta kama masu damfara ta yanar gizo 40
Jami’an Hukumar Yaƙi da yi wa Tattalin Arziƙin Ƙasa Ta’annati (EFCC), sun kama wasu mutane 41 da ake zargi da damfara ta yanar gizo a ranar Juma’a a garin Warri na jihar Delta.
Jami’an!-->!-->!-->…
EFCC ta mayar wa wata mata miliyan 19 da gida da mota
Hukumar yaƙi da masu yi wa tattalin arziƙin ƙasa zagon ƙasa (EFCC), ta miƙa kadarorin da ta ƙwato daga hannun wani ɗan damfara mai suna Aisosa Ohue, wanda aka fi sani da Frederick Leonard,!-->…
EFCC ta kama mutane 23 da ake zargi da damfara ta yanar gizo
Jami’an Hukumar Yaƙi da yi wa Tattalin Arziƙin ƙasa Ta’annati (EFCC) a Jihar Sakkwato, sun kai samame tare da cafke wasu mutane 23 da ake zargi da damfara ta Intanet da aka fi sani da!-->…