Ana zargin wani jami’in kwastam ya kashe kansa a Abuja
Wani jami’in Kwastam mai suna Abdulwahab Magaji, ana zargin ya harbi kansa ne da bindiga ƙirar Pump Action a gidansa da ke Rukunin Gidajen Farm Estate da ke layin Binta Street a Abuja.!-->…