Wata mata mai juna biyu na wata shida da wasu mutane biyar sun mutu sakamakon harin da ‘yan ta’adda suka kai wa al’ummar Agwa, a ƙaramar...
‘Yan ta’adda sun kaima tawagar jami’an EFCC, waɗanda ke bakin aikin sa ido a zaɓen shugaban ƙasa da na ‘yan majalisun tarayya farmaki a ranar Asabar...
Wasu da ake zargin ‘yan bindiga ne da sanyin safiyar Alhamis, sun ƙona ofishin hukumar zaɓe mai zaman kanta da ke Iyana Mortuary lll a Abeokuta,...
‘Yan ta’adda sun fitar da wani faifan bidiyo na ‘ya’yan wani fitaccen ɗan jihar Zamfara, Abubakar Bello Furfuri da suka sace. Harin da aka kai gidan...