Nasarar na zuwa ne bayan da ‘yan wasan Carlo Ancelotti suka lallasa Cadiz da ci 3-0 a ranar Asabar yayin da Barcelona ta sha kaye a hannun Girona da ci 4-2.Real Madrid ta lashe kofin gasar!-->…
Real Madrid ta yi ramuwar gayya kan Manchester City a filin wasa na Etihad ranar Laraba inda ta fitar da ita daga Gasar Zakarun Turai ta Champions League a wasan kwata-fainal.
Madrid ta!-->!-->!-->…
Fitaccen ɗan wasan gaban Real Madrid Karim Benzema zai bar ƙungiyar bayan shafe shekara 14 a Santiago Bernabéu.
Ɗan wasan wanda ya lashe kyautar Ballon d'Or a shekarar da ta wuce, ya!-->!-->!-->…
Rahotanni sun nuna akwai yiwuwar ɗan wasan gaba na Real Madrid Karim Benzema na shirin komawa ƙasar Saudi Arabiya da taka leda bayan ƙarewar kwantiraginsa da ƙungiyar.
Sashen labaran!-->!-->!-->…