Farashin kayan abinci daga kasuwar Anchau ta jihar Kaduna
Daga Idris Umar, Zariya
Farashin kayan abinci a jiya 23th April 2024
MasaraMe aure dubu 47 - 45 - 44Marar aure dubu 42 - 41- 40
Farin wakeDubu 90k 85k 80k
Waken suyaDub 50k
DawaDubu 43k 40k
BarkwanoDubu 60k 57k
!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->…