EFCC za ta gurfanar da Hadi Sirika kan zargin N2.7bn
Yau Alhamis za a gurfanar da tsohon Ministan Sufurin Jiragen Sama, Sanata Hadi Sirika a gaban kotu, kan badaƙalar naira biliyan 2.7.
Hukumar Yaki da Masu Karya Arzikin Kasa (EFCC) za ta!-->!-->!-->…