Fursunoni ‘970 Suke Yin Digiri A Gidajen Yarin Najeriya’

0
298

  • Daga Rabo Haladu 
  • Shugaban gidajen yarin Najeriya Halliru Nababaya ce akwai fursunoni ‘970 da suke yin karatun digiri a gidajen yari daban-daban na kasar’.Shugaban ya bayyana haka ne a Abuja ranar Juma’a inda yace fursunonin na karatun ne a jami’ar karatu daga nesa ta NOUN,“Wadan nan daban ske daga cikin fursunonin da wadanda suka zana jarrabawar WAEC da NECO kuma suka samu sakamako mai kyau,” in ji shi.Ya ce lokacin za a ce zayuwar mutum ta zo karshe domin an kai shi gidan yari ta wuce, yana cewa hukumar ta shirya domin bai wa fursunoni horo gabanin mayar da su cikin al’umma domin su zama wadanda al’umma za ta amfana da su a nan gaba.

Leave a Reply