Browsing Category
Al’ajabi
Almajirai 9 sun rasa ransu a Birnin Kebbi
Daga Idris Umar, Zariya
Al'ummar unguwar Badariyya da ke cikin garin birnin Kebbi a safiyar ranar Asabar ɗin nan, sun wayi gari cikin firgici sakamakon mutuwar wasu almajirin har su 9!-->!-->!-->…
Wani magidanci ya hallaka matarsa da dutsen guga a jihar Kano
Kotun majistre mai lamba 26 ta aike da wani magidanci Adamu Ibrahim gidan yari bisa zarginsa da hallaka matarsa ta hanyar buga mata dutsen guga a fuska.
Lamarin ya faru ne a garin Kwanar!-->!-->!-->…
Tarihin Rijiyar Bozundalla wadda ta yi shekaru sama dubu ba taɓa ƙafewa ba
Daga Ibraheem El-Tafseer
Rijiyar Bozundalla da ke garin Wawa na ƙaramar hukumar Funakaye ta jihar Gwambe, rijiya ce mai ɗimbim tarihi da abubuwan al'ajabi. Garin Wawa, wani gari ne dake!-->!-->!-->…
Bishiyoyin da ke zubar da jini: Yadda kimiyya da gargajiya suka yarda su raba hanya
Daga cikin abubuwa masu ban a'ajibi a hallittun tsirrai, shi ne wata bishiyar fure da aka bai wa sunan "Zuciya mai zubar da jini," wadda ake amfani da kyawunta wajen bayyana yanayin!-->…
Wata ɗaliba ta kashe kanta a ɗakin otel
Ana zargin wata ɗalibar aji huɗu a Jami’ar Olabisi Onabanjo (OOU) da ke Jihar Ogun ta kashe kanta ta hanyar shan guba a wani ɗakin otel.
Kakakin rundunar ’yan sandan jihar Ogun, Omolola!-->!-->!-->…
An haifi yara ‘yan biyu maza a haɗe a Sakkwato
Daga Maryam Umar Abdullahi
An haifi yaro namiji, a jihar Sokoto da ke arewa maso yammacin Najeriya, wanda ya zo da gangar jiki daya, da kai biyu, idanu huɗu, baki biyu da kuma hanci!-->!-->!-->…
Yadda wani ya aurar da ’ya’yansa mata biyu ga malaminsa ‘lokaci guda’
Daga Maryam Umar Abdullahi
Ana zargin wani mahaifi mai suna Umar Abubakar bisa laifin aurar da ’ya’yansa mata biyu ga wani malaminsa mai suna Gausu Mustapha a Jihar Doso da ke!-->!-->!-->…
Mai gadi da almajiri sun kashe kansu a Kano
Wani mai gadin wata makaranta ta Prestige International College da ke layin Ɗan Musa a Unguwar Gadon Kaya da ke Ƙaramar Hukumar Gwale ta Jihar Kano, Nurudeen Shehu ya kashe kansa.
!-->!-->!-->…
Wani tsohon soja ya rataye kansa har lahira
Wani tsohon soja mai shekaru 72 mai ritaya mai suna Francis Dooga, ya kashe kansa a Makurdi, babban birnin jihar Benue.
Ana zargin marigayin ya rataye kansa ne a kan wata bishiya a!-->!-->!-->…
Wani Soja ya bindige kansa a Abekuta
Daga Ibraheem El-Tafseer
Wani soja da ke aiki da Bataliya ta 35 ta Artillery Brigade na sojojin Najeriya a Abekuta, ya harbe kansa har lahira bisa kuskure.
Sojan ya mutu ne sakamakon!-->!-->!-->!-->!-->…