Browsing Category
Ƙasashen Waje
Turkiyya ce ta aika da kayan agaji mafi yawa zuwa Gaza da ya kai tan 50,000 —…
Shugaban ƙasar Turkiyya Recep Tayyip Erdogan ya bayyana cewa Turkiyya ce ke jagorantar ƙasashen duniya wajen taimakon da aka aikawa Gaza.
Ya zuwa yanzu, an aike da tan dubu 50 na agajin!-->!-->!-->…
Ana zaɓen shugaban ƙasa a Chadi
A yau Litinin ne al’ummar ƙasar Chadi suka fara kaɗa ƙuri’a a zaɓen Shugaban Ƙasa, a karo na farko cikin shekara uku bayan ƙwace mulki da sojoji suka yi.
An buɗe rumfunan zaɓen ne da!-->!-->!-->…
Gwamnatin Isra’ila ta yanke shawarar rufe duka ofisoshin Al Jazeera a ƙasar
Firaiministan Isra’ila Benjamin Netanyahu a ranar Lahadi ya bayyana cewa gwamnatinsa ta yi ƙuri’a inda ta amince ta rufe duka ofisoshin kafar watsa labarai ta Al Jazeera a ƙasar.
!-->!-->!-->…
An raunata ƴan Isra’ila aƙalla goma bayan harba makaman roka daga Gaza
Aƙalla ‘yan Isra’ila 10 ne suka jikkata a ranar Lahadi bayan an harba wani makamin roka daga zirin Gaza a wani wurin soji da ke kusa da kan iyaka da yankin Falasɗinu, a cewar kafar yada!-->…
Jami’an Isra’ila sun kai samame ofishin Al Jazeera a Birnin Ƙudus
Rahotanni daga Isra’ila na cewa ƴan sanda da masu bincike sun kai samame ofisoshin Al Jazeera da ke Birnin Ƙudus inda suka ƙwace kayayyakinsu na aiki.
Ministan sadarwa na Isra’ila Shlomo!-->!-->!-->…
‘Yan yawon buɗe ido da dama ne suka maƙale sakamakon ambaliya a Kenya
Kimanin 'yan yawon buɗe ido ɗari ne suka makale a wani kogin da ya cika sakamakon ruwan sama kamar da baƙin ƙwarya a sanannen wurin ajiyar Maasai Mara na kasa a kudu maso yammacin Kenya.
!-->!-->!-->…
Turkiyya za ta shiga shari’ar da Afirka ta Kudu ke yi da Isra’ila kan…
Ministan Harkokin Wajen Turkiyya Hakan Fidan ya ce Turkiyya za ta haɗa kai da Afirka ta Kudu a ƙarar da ƙasar ta kai gaban Kotun Duniya dangane da kisan kiyashin Isra'ila.
"Turkiyya za!-->!-->!-->…
Colombia za ta yanke hulɗa da Isra’ila kan ‘kisan kiyashin’ da take…
Shugaban Colombia Gustavo Petro ya ce za su yanke hulɗar jakadanci da Isra'ila kan yaƙin da take yi a Gaza.
Tuni da ma Petro yake caccakar Firaiministan Benjamin Netanyahu sannan ya yi!-->!-->!-->…
Jami’ar Columbia ta yi barazanar korar masu zanga-zangar adawa da yaƙin Gaza
Jami'ar Columbia ta yi barazanar korar ɗaliban da ke zanga-zangar adawa da hare-haren da Isra'ila take kai wa Gaza.
Jami'ar ta ce ɗaliban da ke zaman dirshan a wani ginin harabar!-->!-->!-->…
Birtaniya za ta mayar da baƙin haure 6,000 zuwa Rwanda cikin watanni kaɗan
Birtaniya na shirin mayar da baƙin haure kusan 6,000 zuwa kasar Rwanda a wannan shekarar, a cewar wani babban ministan kasar a ranar Talata, hakan ya biyo wasu bayanai da gwamnatin kasar ta!-->…