Yadda sakamakon zaɓen shugaban ƙasa ya kasance a jihohin Kaduna, Bayelsa da Filato

0
310

Atiku ya lashe zaɓen shugaban ƙasa na jihar Kaduna

Babban jami’in tattara sakamakon zaɓen shugaban ƙasa na jihar Kaduna ya gabatar da sakamakon zaɓen shugaban ƙasa na jihar a zauren karɓa da tattara sakamakon shugaban ƙasa

Abin da manyan ‘yan takara suka samu

PDP – 554,360

APC – 399,293

LP – 294,494

NNPP – 92,969

KU KUMA KARANTA:Yadda sakamakon zaɓen shugaban ƙasa ya kasance a jihohin Sokoto, Kebbi, da Zamfara

Atiku ya lashe zaɓen shugaban ƙasa na jihar Jihar Bayelsa

Babbar jami’ar tattara sakamakon zaɓen shugaban ƙasa na jihar Bayelsa ta gabatar da sakamakon zaɓen shugaban ƙasa na jihar a zauren karɓa da tattara sakamakon shugaban ƙasa

Abin da manyan ‘yan takara suka samu

PDP – 68,818

APC – 42,572

LP – 49, 975

NNPP – 540

Peter Obi ya lashe zaɓen shugaban ƙasa na Jihar Plateau
Babban jami’in tattara sakamakon zaɓen shugaban ƙasa na jihar Plateau ya gabatar da sakamakon zaɓen shugaban ƙasa na jihar a zauren karɓa da tattara sakamakon shugaban ƙasa

Abin da manyan ‘yan takara suka samu

PDP – 243,808

APC – 307,195

LP – 466,272

NNPP – 8,869

Leave a Reply