Gwamnatin Kaduna ta sanar da wasu sabbin matakai na bai wa makarantun jihar tsaro saboda yawan hare-haren da suke fuskanta da kuma satar ɗalibai. Gwamna Uba...
Daga Idris Umar, Zariya Farashin kayan abinci a jiya 23th April 2024 MasaraMe aure dubu 47 – 45 – 44Marar aure dubu 42 – 41- 40...
Gwamna Uba Sani na Kaduna ya bayyana cewa babu wani gyara da aka yi wa manyan asibitocin jihar guda 32 cikin shekaru 20 da suka gabata....
Wasu ƴan bindiga a Najeriya sun yi garkuwa da aƙalla mutum 87 da suka hada da mata da yara a jihar Kaduna, kamar yadda mazauna garin...
Aƙalla mutum 61 ƴan bindiga suka sace a wani ƙauye da ke Jihar Kaduna a Najeriya, kwanaki kaɗan bayan sace ɗalibai kusan 300 daga wata makarantar...
’Yan bindiga sun tarwatsa al’ummar ƙauyuka 10 da ke zaune a yankin Kidandan na ƙaramar hukumar Giwa ta Jihar Kaduna. Giwa dai na ɗaya daga cikin...
Aƙalla shaguna 100 ne suka ƙone a wata gobarar da ta tashi a tsakar dare a kasuwar fanteka da ke garin Kaduna. Gobarar ta tashi ne...
Ana fargabar cewa wasu ’yan ta’adda da ake kyautata zaton ’yan bindiga ne sun kashe wasu ma’aurata da wani malamin makaranta a ƙauyen Maro da ke...
Daga Ibraheem El-Tafseer Ɗaya daga cikin ministocin da shugaban Najeriya Bola Tinubu ya tura wa Majalisar dokokin ƙasar domin tantancewa ya yanke jiki ya faɗi a...
Manniyyatan aikin Hajji daga Jihar Kaduna za su biya kafin-alƙalamin Naira miliyan biyu da dubu ɗari biyar, sannan su biya cikon miliyan biyu kafin ƙarshen watan...