‘Yan Takara 23 Za Su Fafata A Zaben Fitar Da Gwani Na Shugaban Kasa A Jam’iyyar APC

0
309

Daga; MUSTAPHA IMRANA ABDULLAHI.

AN bayyana wa duniya tare da dimbin jama’ar da suka halarci babban taron fitar da dan takarar da zai tsayawa Jam’iyyar APC takarar Shugaban Kasa cewa yan takara 23 ne za su fafata a zaben fitar da Gwani na Jam’iyyar.

Gwamnan Jihar Kebbi, Abubakar Atiku Bagudu ne ya bayyana hakan a lokacin da yake yi wa jama’a jawabi a wajen babban taron fitar da Gwanin Jam’iyyar ta APC da ake gudanarwa a Abuja.

Wannan jawabin ya kawo karshen jita-jita da wasu ke yadawa cewa wane da wane sun janyewa saura yan takarar su wane da wane.

Sai ku biyo mu nan gaba domin samun wasu karin bayanan da zamu kawo maku…

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here