Yadda sakamakon zaɓen shugaban ƙasa ya kasance a jihohin Kano, Abia, Bauchi, da Kogi

1
373

Rabi’u Kwankwaso ya lashe zaɓen shugaban ƙasa na jihar Kano

Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta Najeriya (INEC) ta ce jam’iyyar NNPP ce ta lashe sakamakon zaɓen shugaban ƙasa a jihar Kano.

Peter Obi ya lashe zaɓen shugaban ƙasa na jihar Abia

Babban jami’in tattara sakamakon zaɓen shugaban ƙasa na jihar Abia ya gabatar da sakamakon zaɓen shugaban ƙasa na jihar a zauren karɓa da tattara sakamakon shugaban ƙasa

Abin da ‘yan takara suka samu
LP – 327,095
PDP – 22,676
APC – 8,914
NNPP – 1239

KU KUMA KARANTA:Yadda sakamakon zaɓen shugaban ƙasa ya kasance a jihohin Kaduna, Bayelsa da Filato

Atiku ya lashe zaɓen shugaban ƙasa na Jihar Bauchi

Babban jami’in tattara sakamakon zaɓen shugaban ƙasa na jihar Bauchi ya gabatar da sakamakon zaɓen shugaban ƙasa na jihar a zauren karɓa da tattara sakamakon shugaban ƙasa

Abin da manyan ‘yan takara suka samu

PDP – 426,607

APC – 316,694

LP – 27373

NNPP – 72,103

Tinubu ya lashe zaɓen shugaban ƙasa na jihar Kogi

Babban jami’in tattara sakamakon zaɓen shugaban ƙasa na jihar Kogi ya gabatar da sakamakon zaɓen shugaban ƙasa na jihar a zauren karɓa da tattara sakamakon shugaban ƙasa

Abin da manyan ‘yan takara suka samu

APC – 240, 751

PDP – 145,104

LP – 56,271

NNPP – 4,238

1 COMMENT

Leave a Reply