Yadda sakamakon zaɓen shugaban ƙasa ya kasance a jihohin Edo, Akwaibom, Benue da Neja

2
343

Peter Obi ya lashe zaben shugaban ƙasa na jihar Edo

Babban jami’in tattara sakamakon zaɓen shugaban ƙasa na jihar Edo ya gabatar da sakamakon zaɓen shugaban ƙasa na jihar a zauren karɓa da tattara sakamakon shugaban ƙasa

Abin da manyan ‘yan takara suka samu

LP 331,163

APC 144,471

PDP 89,585

NNPP 2,743

Atiku ya lashe zaɓen shugaban ƙasa na jihar Akwa Ibom

Babban jami’in tattara sakamakon zaɓen shugaban ƙasa na jihar Akwa Ibom ya gabatar da sakamakon zaɓen shugaban ƙasa na jihar a zauren karɓa da tattara sakamakon shugaban ƙasa.

Abin da manyan ‘yan takara suka samu

PDP – 214,012

APC – 160620

LP – 132,683

NNPP – 7,796

KU KUMA KARANTA:Yadda sakamakon zaɓen shugaban ƙasa ya kasance a jihohin Kano, Abia, Bauchi, da Kogi

Tinubu ya lashe zaɓen shugaban ƙasa na jihar Benue

Babban jami’in tattara sakamakon zaɓen shugaban ƙasa na jihar Benue ya gabatar da sakamakon zaɓen shugaban ƙasa na jihar a zauren karɓa da tattara sakamakon shugaban ƙasa.

Abin da kowane dan takara ya samu

APC – 310,468

PDP – 130,081

LP – 308, 372

NNPP -4,740

Tinubu ya lashe zaɓen shugaban ƙasa na Jihar Neja

Babban jami’in tattara sakamako na jihar Naija ya gabatar da sakamakon zaɓen shugaban ƙasa da aka gudanar a jihar.

Ga yadda sakamakon ya kasance

Abin da jamiyyu suka samu ;

APC – 375, 183

PDP – 284 898

NNPP – 21,836

LP – 80,452

2 COMMENTS

Leave a Reply