Yadda mota ta ƙone ƙurmus bayan ta sha mai a Kano

Daga Shafaatu Dauda,Kano

Wata ƙaramar motar ta kama da wuta bayan an kammala zuba mata mai a gidan mai na NNPC da ke shatale-talen Kano Club a jihar Kano .

Lamarin ya faru ne tunda misalin karfe 4:30PM na yammacin ranar Talata.

Jami’an hukumar kashe gobara na jihar Kano da sauran hukumomin tsaro sun nasarar kashe wutar .

Motar dai tana dauke da jarakunan man fetur guda biyu a cikin ta.

KU KUMA KARANTA:Mutane 37 sun mutu a hatsarin mota tsakanin Damaturu zuwa Maiduguri


Comments

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *