Tag: Ƙwatar ‘Yanci
-
Ya lakaɗa wa matarsa duka, a kan ta fita ba da izininsa ba
Wani magidanci a jihar Zamfara, ya lakaɗa wa matarsa duka, ya farfasa mata jiki, ya kumbura mata idanu a kan ta fita ba da izininsa ba. Matar mai suna Habiba Mustapha, mai shekaru 27, wadda take unguwar Toka, ta kai kuka wajen ƙungiyar kare haƙƙin ɗan’adam ta ƙasa, a kan a ƙwata mata ‘yancinta. Ta…