Tag: Zuma
-
Ranar zuma ta duniya: Amfani da sirrikan dake tattare da zuma
Yau ranar zuma ta duniya. Neptune Hausa ta binciko muku amfanin zuma ga ɗan adam. Ku biyo mu don sanin sirrikan dake tattare da wannan halitta ta Ubangiji. Zuma dai kamar yadda muka sani wata halitta ce mai matuƙar tasiri a rayuwar ɗan adam. Kasantuwar ƙudan zumar yana cin furanni da kuma wasu lokutan itatuwa…